Masarautar Karaye tana yamma da birnin Kano, yanki ne mai dausayi mai albarka da ake noma kowane nau’in abinci. Mazaunanta na farko Maguzawa ne da…