kungiyar mata musulmi ta kasa (FOMWAN) reshen Jihar Bauchi ta tamaka wa yara marayu 50 da naman layya don su ma su kasance cikin walwala…