Al’ummar Musulmi a birnin Ibadan sun gudanar da bikin maulidin murnar zagayowar ranar haihuwar fiyayyen talikai Annabi Muhammadu (SAW). An gudanar da bukukuwan ne a…