✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Coronavirus: Adadin wadanda suka kamu zuwa yanzu da inda suke

A daren 28 ga watan Maris Hukumar Yaki da Cututtuka Masu ta Najeriya (NCDC) ta bayar da sanarwar samun karin mutum takwas wadanda aka tabbatar…

A daren 28 ga watan Maris Hukumar Yaki da Cututtuka Masu ta Najeriya (NCDC) ta bayar da sanarwar samun karin mutum takwas wadanda aka tabbatar sun kamu da cutar Coronavirus.

Wannan ne ya kai jimillar adadin wadanda aka tabbatar sun kamu, zuwa karfe 10.40 na daren, 97.

Jihar Legas ce dai ke da kashi 61 cikin dari na wannan adadi, yayin da Yankin Babban Birnin Tarayya ke bi mata da kashi 16 cikin dari.

Ga adadin mutanen da jihohin da suke:

Alkaluma: Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa ta Najeriya