Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Cutar murar tsuntsaye ta kassara masu kiwon kaji a kasar nan – Abdulrahman Lawal

A farkon shekarar nan ce aka sake samun bullar cutar nan ta murar tsuntsaye a Najeriya, inda masu gidajen kaji da dama suka yi asasar dubban kaji.

ADVERTISEMENT