Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Da Dumi-duminsa: Gbajabiamila ya zama Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya

Femi Gbajabiamila ya lashe zaben zama Kakakin majalisar wakilan Najeriya inda ya samu kuri’u 281, yayin da abokin takararsa Mohammed Umaru Bago, ya samu kuri’u 76.

Adadin kuri’u 358 ’yan Majalisar wakilan suka kada a yau.

ADVERTISEMENT