✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Daga taskar tsohon mai hoto BABA SHETTIMA SHETTIMA 102

Mai gabatar da kara a kotu yake ba wani wanda ba shi da addini don ya rantse da wuka kafin a fara sauraron shari’arsa yayin da alkali Bature da mai taimaka masa suke kallo. Kotun tana yankin Arewacin Najeriya ne a garin Otukpo.  An dauki hoton ne a shekarar 1951Alhaji Aliyu Musdafa, Lamidon Adamawa. Ya yi mulki daga shekarar 1953 zuwa 2010.Firaminista Sa Abubakar Tafawa Balewa ne tare da Ministoci da kuma ‘yan majalisar wakilai ta tarayya a gaban zauren majalisar kasa a ranar 15 ga Disamban 1959