Search
Subscribe
Daga taskar tsohon mai hoto BABA SHETTIMA SHETTIMA 14

Daga taskar tsohon mai hoto BABA SHETTIMA SHETTIMA 14

Firaminista Sa Abubakar Tafawa Valewa yake nuna farin cikinsa a kyautar da Jakadan Indiya a Najeriya ya ba shi.Janar Agunyi Ironsi (a tsakiya) tare da Manjo Hassan Usman Katsina da Kanar A. Fajuyi daga ya fito daga yankin Yamma da Kanar Ojukwu daga yankin Gabas da kuma D. Ejoor da ya fito daga yankin Yamma ta Tsakiya

  • facebook
  • twitter
  • whatsapp
  • linkedin