✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Dalilin da ya sa na karbi addinin Musulunci –Basaraken Ibo

Mataimakin Shugaban Majalisar Dagatan Jihar Imo, Cif Sylbester O. Dimunah ya ce ya karbi addinin Musulunci ne saboda gaskiya da rikon amana da kuma yadda…

Mataimakin Shugaban Majalisar Dagatan Jihar Imo, Cif Sylbester O. Dimunah ya ce ya karbi addinin Musulunci ne saboda gaskiya da rikon amana da kuma yadda Musulmi suke gudanar da addininsu ba tare da canje-canje ba.