Da Dumi Dumi

Dan majalisar Borno ya rasu bayan gajeruwar rashin lafiya

Marigayi Umar Audi Jauro, tsohon dan majlasr dokoki a jihar Borno

Allah Ya yiwa Alhaji Umar Audi Jauro rasuwa da yammacin  Talata bayan ya yi fama da gajeruwar rashin lafiya.

Kafin rasuwarsa, Umar Audi Jauro dan majalisa ne mai wakiltar karamar hukumar Bayo a majalisar dokokin jihar Borno.

Tura
A latsa wannan alamar domin shiga zauren Jaridar Aminiya