✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Dan PDP ya kayar da Gwamna Ajimobi kujeran sanata

Gwamnan jihar Oyo, Abiola Ajimobi ya fadi zaben dan takarar Sanata mai wakiltar yankin Kudu maso Yamma. Dan PDP, Ademola Balogun ne ya kayar da…

Gwamnan jihar Oyo, Abiola Ajimobi ya fadi zaben dan takarar Sanata mai wakiltar yankin Kudu maso Yamma.

Dan PDP, Ademola Balogun ne ya kayar da gwamnan, inda ya samu kuri’a 105,716 shi kuma Ajimobi ya samu kuri’a 92,218