Search
Subscribe
Dan takarar Gwamnan PDP ya bukaci a sake kidayan kuri`un zaben Kaduna

Dan takarar Gwamnan PDP ya bukaci a sake kidayan kuri`un zaben Kaduna

Dan takarar gwamnan jihar Kaduna na jam`iyyar PDP a zaven da aka gudanar a ranar 9 ga watan Maris 2019, Isah Ashiru Kudan ya shigar da kara a kotu yana bukatar a sake kidaya quri’un da aka kada a wannan zaben ‘yan takarar Gwamnan jihar Kaduna da aka yi.

Lauyan dan takarar Elisha Kura (SAN) shi ne ya gabatar da wannan bukata ga Kotun sauraren kararrakin zabe a yayin wani zama da ta yi yau a Kaduna.

  • facebook
  • twitter
  • whatsapp
  • linkedin