Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Enyeama ne na shida a gololin da suka fi nuna qwazo a Turai

Tsohon golan Najeriya bincent Enyeama da ke yin kwallo a kulob din Lille na Faransa ne na shida a jerin gololin da suka fi nuna kwazo a Nahiyar Turai.

ADVERTISEMENT