✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Fellaini ya saisaye gashin kansa

Dan wasan kungiyar Manchester United Marouane Fellaini ya saisaye gashin kansa domin murnar zagayowar ranar haihuwarsa. Fellaini ne ya saka hotonsa a shafinsa Tiwita inda…

Dan wasan kungiyar Manchester United Marouane Fellaini ya saisaye gashin kansa domin murnar zagayowar ranar haihuwarsa.
Fellaini ne ya saka hotonsa a shafinsa Tiwita inda ya rubuta a kasan hoton cewa, “sabon shekara, sabon salo. Gobe ce ranar haihuwata.
Duk da cewa ranar haihuwarsa 21 ga watan Nuwanba ce, inda zai cika shekara 31, da alama tun yanzu dan wasan har ya fara shirin murnar ranar.