✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Furodusa Ibrahim B. Nuhu ya kwanta dama

A ranar Talata da asubahi ne Allah ya yi wa Furodusa Ibrahim B. Nuhu rasuwa bayan ya yi fama da rashin lafiya.Furudusan dan asalin Jihar…

A ranar Talata da asubahi ne Allah ya yi wa Furodusa Ibrahim B. Nuhu rasuwa bayan ya yi fama da rashin lafiya.
Furudusan dan asalin Jihar Filato da ke zaune a garin Jos ya yi fama da rashin lafiya da aka kasa tantance ta har zuwa mutuwarsa.
Kafin rasuwarsa Ibrahim shi ne furodusan kamfanin FKD Productions, kuma dan gaban goshin Ali Nuhu ne.
Fina-finan da ya fito sun hada da: ‘Hiyana’ da ‘Gambiza 2’ da ‘Bazaa’ da ‘Sasari’ da ‘Ankwa’ da ‘Noor’ da ‘kare Dangi’ da ‘Ahli’ da sauransu.