Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Galadiman Katsina Hakimin Malumfashi Mamman Nasir ya rasu

Allah ya yi wa Galadiman Katsina Hakimin Malumfashi Mai Shari’a Mamman Nasir rasuwa a yau Asabar.

Mamman Nasir shi ne tsohon shugaban kotun daukaka kara ta Najeriya ya rasu ne asibitin kwararru na gwamnatin Tarayya da ke Katsina, bayan fama da gajeruwar rashin lafiya.

ADVERTISEMENT