✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Gasar cin kofin Afirka karo na 29 Jibi Najeriya da Kwaddebuwa za su kece raini a wasan Kwata-Fainal

A jibi Lahadi idan Allah Ya kaimu Najeriya za ta kece-raini da kasar Kwaddebuwa a matakin Kwata-Fainal a gasar cin kofin Afirka da ke gudana…

A jibi Lahadi idan Allah Ya kaimu Najeriya za ta kece-raini da kasar Kwaddebuwa a matakin Kwata-Fainal a gasar cin kofin Afirka da ke gudana a kasar Afirka ta Kudu a halin yanzu.