✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Gwamna Masari ya yi kasafin Biliyan 200 na 2019

Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari ya gabatar da kasafin kudi na Naira biliyan 200 a gaban Majalisar Dokokin jihar a matsayin kasafin kudin badi.…

Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari ya gabatar da kasafin kudi na Naira biliyan 200 a gaban Majalisar Dokokin jihar a matsayin kasafin kudin badi.

Da yake gabatar da kasafin kudin, Gwamna Masari ya ce taken kasafin kudin shi ne: Karfafa Gwiwa.

A yau Litinin ne ya gabatar da wannan kasafi.