✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Gwamnatocin jihohi na zaluntar qananan hukumomi – Yayale Ahmed

Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Alhaji Mahmud Yayale Ahmed ya koka kan yadda jihohi suke ci gaba da zaluntar kananan hukumomin kasar nan, ta hanyar kin…

Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Alhaji Mahmud Yayale Ahmed ya koka kan yadda jihohi suke ci gaba da zaluntar kananan hukumomin kasar nan, ta hanyar kin ba su kudadensu da sunan asusun hadin gwiwa da kuma kin gudanar da zabubbuka a kananan hukumomin.