Subscribe
  • facebook
  • twitter
  • whatsapp
  • linkedin
Hausam-fa ko Gwarawam-fa?

Hausam-fa ko Gwarawam-fa?

A shekara ta dubu karamin lauje da kwanciyar magirbi Kamfanin buga Amintattun Jaridun kasar Haurobiya ya yi kaura daga Unguwar Mawanawasa, kan layin zaratan Zambiya, zuwa garin Tako-tako, inda aka gina mana dakin katako,