✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

HOTUNA: Buhari ya kaddamar da sabbin motocin sintiri ga Rundunar ‘Yan sanda

A yau Juma’a ne Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari GCFR ya kaddamar da wasu sabbin motocin sintiri ga jami’an ‘yan sandan Najeriya don inganta tsaro da…

A yau Juma’a ne Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari GCFR ya kaddamar da wasu sabbin motocin sintiri ga jami’an ‘yan sandan Najeriya don inganta tsaro da magance kalubalen tsaron kasar.

Lokacin kaddamar da motocin