Da Dumi Dumi

Hotuna: Yadda aka yi Idi a gidan Dahiru Bauchi da wasu jihohin Najeriya

Malaman sun saba dokar hana taron ibada da gwamnatin Kaduna ta kafa domin dakile cutar coronavirus.
Wasu masallata a lokacin sallar Idi a ranar Asabar

An gudanar da Sallar Idi karama a wasu sassan Najeriya ranar Asabar 23 ga watan Mayu, haka zalika kaso mafiya yawa na  mabiya Babban shaihin Darikar Tijjaniya Shaikh Dahiru Usman Bauchi sun gudanar da Sallar Idin bayan da ya umarci su ajiye azumi suyi Sallar Idi.

Su ma kasashen Nijar, da Mali, da Sanegal da Burkina Faso sun gudanar da sallar Idin a ranar Asabar, 23 ga watan Mayu.

Wani sashi na masallata da suka yi Idi ranar Asabar

 

Wani sashi na mahallar ta Idin sallah karama a ranar Asabar
Wani sashi na mahalarta Idi a kofar gidan shaikh Dahiru Bauci
Wani bangare na Masallatan a Bauchi
Nan ma masallata ne da suka yi Idi ranar Asabar

Tura
A latsa wannan alamar domin shiga zauren Jaridar Aminiya