✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

HOTUNA: Yadda Kano ta kasance bayan hana fita

Yau Juma’a ne ranar farko da dokar hana fita ta fara aiki a jihar Kano wakilinmu ya zagaya lungu da sako inda ya gano yadda…

Yau Juma’a ne ranar farko da dokar hana fita ta fara aiki a jihar Kano wakilinmu ya zagaya lungu da sako inda ya gano yadda wasu wurare suka kasance da kuma yadda suke a ranar Alhamis kafin dokar ta fara aiki.

Gwamnatin jihar ta sanya dokar ne don hana yaduwar cutar Coronavirus a jihar.

Cikin Kasuwar Abubakar Rimi a Sabon Gari jihar Kano ranar Juma’a.

 

Cikin Kasuwar Abubakar Rimi a Sabon Gari jihar Kano ranar Alhamis.

 

 

Yankin Kasuwar ‘Yan Kura da ke Sabon Gari a jihar Kano ranar Alhamis
Yankin Kasuwar ‘Yan Kura da ke Sabon Gari a jihar Kano, ranar Juma’a

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Yankin da ak fi samun cunkoson ababen hawa a kasuwar ‘Yan Kura da ke Sabon Gari a Kano, ranar Alhamis.

 

Yankin da ak fi samun cunkoson ababen hawa a kasuwar ‘Yan Kura da ke Sabon Gari a Kano, ranar Juma’a

 

 

 

 

 

 

 

Hotuna daga Sani Maikatanga.