✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Hotuna: Yadda ruwan sama ya mamaye wasu unguwanni a Abuja

A safiyar yau Alhamis an tashi da ruwan sama a cikin garin Abuja, inda ruwan ya mamaye wasu unguwannin wajen garin Abuja kamar unguwar Lokogma…

A safiyar yau Alhamis an tashi da ruwan sama a cikin garin Abuja, inda ruwan ya mamaye wasu unguwannin wajen garin Abuja kamar unguwar Lokogma da dai sauran su.

Ruwan saman ya mamaye a kalla gidaje goma da makaranta da kuma coci biyu.

Hotuna daga Taiwo Adeniyi.