✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

HOTUNA: Ziyarar Gwamnan Kogi a gidan Yahaya Bello bayan EFCC ta kai samame

Ododo ya kai ziyarar ce a daidai lokacin da jami’an EFCC suka kai samame gidan tsohon gwamnan da ke Abuja.

Gwamnan Jihar Kogi, Usman Ododo, ya ziyarci tsohon gwamnan jihar, Yahaya Bello a daidai lokacin da jami’an hukumar EFCC suka kai samame gidan tsohon gwamnan da ke titin Benghazi a Unguwar Wuse Zone 4 da ke Abuja.

Gwamna Ododo ya isa gidan Yahaya Bello ne da misalin ƙarfe 2:30 na ranar Laraba, tare da wasu jami’an tsaro da magoya bayansa da suka yi zanga-zangar nuna rashin amincewa da ƙawanyar da aka yi wa gidan tsohon gwamnan.

Ga hotunan isowar Gwamna Ododo