✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Hukumar INEC ta dage zabe

Hukumar INEC ta sanar da cewa ta dage zaben Najeriya bayan ta yi la’akari da wasu muhimman abubuwa da suka sha mata kai. Shugaban Hukumar,…

Hukumar INEC ta sanar da cewa ta dage zaben Najeriya bayan ta yi la’akari da wasu muhimman abubuwa da suka sha mata kai.
Shugaban Hukumar, Farfesa Mahmood Yakubu ne ya sanar da hakan da misalin karfe 2:30 na dare a lokacin da yake zantawa da manema labarai.
Yanzu zaben Shugaban Kasa da yana majalisun tarayya ya koma ranar Asabar 23 ga watan Fabarailu, yayinda kuma da na gwamnoni da majalisar jiya ya koma ranar Asabar, 9 ga watan Maris.