Asabar 26 Ga Oktoba, 2013
Aston Villa da Everton Uku na rana
Liverpool da West Bromwich Albion Uku na rana
Manchester United da Stoke City Uku na rana
Norwich City da Cardiff City Uku na rana
Southampton da Fulham Biyar da rabi
Lahadi 27 Ga Oktoba, 2013
Sunderland da Newcastle United Biyu da rabi na rana
Chelsea da Manchester City Biyar na yamma
Swansea City da West Ham United Biyar na yamma
Tottenham Hotspur da Hull City Biyar na yamma
Jadawalin Gasar Rukuni-Rukuni na Sifen (La-Liga)
A Wannan Mako:
Juma’a 25 Ga Oktoba, 2013
Rayo Vallecano da Real Valladolid Takwas na dare
Asabar 26 Ga Oktoba, 2013
Malaga da Celta Vigo Uku na rana
Barcelona da Real Madrid Biyar na yamma
Elche da Granada Bakwai na dare
Levante da Espanyol Tara na dare
Lahadi 27 Ga Oktoba, 2013
Sevilla FC da Osasuna Sha biyu na rana
Villarreal da Valencia Biyar na yamma
Real Sociedad da Almeria Bakwai na dare
Atletico Madrid da Real Betis Tara na dare
Litinin 28 Ga Oktoba, 2013
Getafe da Athletic Bilbao Goma na dare