✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Karo da masu tsaron Sarki marasa tsoro

A lokacin da wadansu ’yan bindiga suka kai wa Mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Ado Bayero hari a ranar Asabar din da ta gabata, masu…

A lokacin da wadansu ’yan bindiga suka kai wa Mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Ado Bayero hari a ranar Asabar din da ta gabata, masu tsaron lafiyarsa da suka hada da dogarai da odilensa, sun nuna jaruntaka,