Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Karya dokar tuki a Jihar Legas za ta jawo daurin shekara uku a gidan maza

Daga yanzu duk wanda aka samu ya karya daya daga cikin dokokin tuki a Jihar legas za a fara kai shi asibitin mahaukata a binciki lafiyarsa kafin a yanke masa hukuncin dauri daga watanni shidda zuwa shekara uku a gidan yari

ADVERTISEMENT