Subscribe
  • facebook
  • twitter
  • whatsapp
  • linkedin
Koro mahajjata mata saboda rashin muharrami: Allah Ya kiyaye gaba

Koro mahajjata mata saboda rashin muharrami: Allah Ya kiyaye gaba

A ranar Litinin din nan da ta gabata ce Kakakin Majalisar Wakalai na Tarayya, kuma shugaban ayarin shugaban kasa don zuwa kasar Saudiyya, don neman yadda za a sasanta matsalar da ta kunno kai cikin jigilar maniyatan kasar nan zuwa aikin Hajjin bana,