✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kunkuru mai shekara 344 ya mutu a Oyo

Wani tsohon kunkuru mai shekara 344 da aka fisani da suna Alagba a masarautar Soun ta Ogbomoso da ke jihar Oyo ya mutu. Wannan kunkurun…

Wani tsohon kunkuru mai shekara 344 da aka fisani da suna Alagba a masarautar Soun ta Ogbomoso da ke jihar Oyo ya mutu. Wannan kunkurun dai an kiyasta cewa, ya fi tsawan rai a Nahiyar Afirka ya mutu ne yau Alhamis bayan ya yi rashin lafiya na kwanaki kadan.

Wannan kunkurun ‘Alagba’ ya shahara a masarautar Soun ta Ogbomoso, wanda Sarkin masarautar Oba Oladunni Oyewumi.

Shi dai wannan kunkuru yana da masauki na musamman a masarautar kuma ana kula da lafiyarsa tun lokacin da yake masarautar.

Sakataren Oba Oyewumi, mai suna Toyin Ajamu, ne sanarwa manema labarai mutuwar kunkurun yau Alhamis.

Kunkuru mai shekara 344