Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Kwamiti Binciken Rikicin Assakio ya mika rahoto

Kwamitin da gwamnatin Jihar Nasarawa ta kafa don binciko musabbabin rikicin kabilancin da ya auku a garin Assakio, ya mika rahotonsa.

ADVERTISEMENT