Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Mai kararrawa

A ranar manuniyar sama ga watan Farin-biri na shekara ta dubui karamin lauje da sili da kofar hanci, gungun jam’iyyun adawa a kasar Haurobiya suka yunkuro don kada wa Jam’iyya mai dan boto da sanda jirge kararrawa.

ADVERTISEMENT