✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Majalisa ta amince da Emefiele a matsayin Gwamnan CBN

A yau Alhamis majalisar dattawa ta amince da zaban Godwin Emefiele a matsayin gwamnan babban bankin Najeriya CBN karo na biyu, don ya ci gaba…

A yau Alhamis majalisar dattawa ta amince da zaban Godwin Emefiele a matsayin gwamnan babban bankin Najeriya CBN karo na biyu, don ya ci gaba da jagorantar bankin na wasu karin wa’adin shekara biyar.

Majalisar ta amince da zaban Godwin Emefiele bayan kwamitin tantancewar ya mika rahotonsa ga zauren majalisar wanda shugaban kwamitin Sanata Rafiu Ibrahim yake jagoranta.