✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Majalisa ta amince da tallafawa `yan Zamfara da Naira biliyan 10

`Yan majalisar dattawa sun amince da bayar da tallafin Naira biliyan 10 a cikin kudin kasafin 2019 don tallafawa ‘yan gudun hijira da wasu da…

`Yan majalisar dattawa sun amince da bayar da tallafin Naira biliyan 10 a cikin kudin kasafin 2019 don tallafawa ‘yan gudun hijira da wasu da rikicin `yan bindigar jihar ya raunata.

Maja;lisar ta bukaci gwamnatin tarayya da ta kaddamar da wani kwamitin wucin gadi da zai dinga mikawa shugaban kasa rahoton abin da ke faruwa a jihar Zamfara.

Majalisar ta yi Allah wadai game da abin da `yan bindigar ke aikatawa a jihar.