Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Manchester United ta sallami Mourinho

Kungiyar Manchester United ta sanar da cewa ta sallami kocinta Jose Mourinho a sanarwar da ta fitar.
Sanarwar ta kara da cewa, “kungiyar na godiya ga Jose bisa ayyukan da ya yi Manchester United, sannan kuma muna masa fatan alheri.
“Za mu sanar da wadanda za su rike kungiyar na wucin gadi zuwa karshen kakan da muke ciki, kafin mu dauki koci na dindindin.”

ADVERTISEMENT