✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Matsalar Tsaro: Masarautar Hausawan Agege ta yi taron addu’ar zaman lafiya

Masarautar Hausawan Agege da ke cikin karamar Hukumar Agege a Jihar Legas ta gudanar da taron addu’o’i don neman Allah Ya kawo zaman lafiya da…

Masarautar Hausawan Agege da ke cikin karamar Hukumar Agege a Jihar Legas ta gudanar da taron addu’o’i don neman Allah Ya kawo zaman lafiya da kwanciyar hankali a kasa baki daya.