✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Dalilin Da Kotuna Ke Yanke Hukunci Mabambanta Kan Shari’a Iri Ɗaya

Dokokin kasa iri guda ne a Najeriya amma duk da haka kotuna kan yanke masu karo da juna a kan kararraki iri daya.

More Podcasts

Babu shakka dokokin kasa guda a Najeriya daya ne.

Sai dai ana yawan samun kotuna sun yanke hukunci mabambanta a kan shari’a iri guda a lokuta daban-daban. Ko me ya jawo haka?

Shirin Najeriya a Yau ya duba abin da ya sa kotuna ke yanke hukunci daba-daban kan shari’a iri guda.

Domin sauraren cikakken shirin, latsa nan.