✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Me Ya Hana ’Yan Kasuwa Sauke Farashi Duk Da Karyewar Dala?

Dalilin da ya zama wajibi ’yan kasuwa su sauke farashin kayan masarufi

More Podcasts

Ana ta murnar dalar Amurka na karyewa watakila a samu saukin kayan masarufi.

Amma ana zargin ’yan kasuwa sun ki sauke farashi kayayyaki duk da cewa a lokacin ta Dalar ta yi tashin gwauron zabi sun tsawwalla farashin.

Shirin Najeriya a Yau ya duba dalilin da ya zama wajibi ’yan kasuwa su sauke farashin kayayyaki.

Domin sauraren cikakken shirin, latsa nan