✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Ministoci Ke Gasar Burge Tinubu

Tun da aka rantsar da ministocin gwamnatin Tinubu kowannensu ke ta ɗaukar alwashin cimma wani muradi ga ’yan Najeriya. Sai dai akwai masu ganin wasu…

More Podcasts

Tun da aka rantsar da ministocin gwamnatin Tinubu kowannensu ke ta ɗaukar alwashin cimma wani muradi ga ’yan Najeriya.

Sai dai akwai masu ganin wasu alƙawuran ministocin romon-baka ne kawai, amma ba lallai su cika ba.

A cikin shirin Najeriya A Yau, mun duba hanyoyin da ministocin za su bi domin ganin sun bai wa maraɗa kunya a kan alƙawuran da suka ɗauka.

Domin sauraren shirin, latsa nan