Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Noman Shinkafa a Bakalori: Mata na tsintar dame a kala

Noman shinkafa da mutanen Mafara ke yi a karkashin noman rani na madatsar ruwa ta Bakalori, ya bai wa mata damar tsintar dame a kala, inda suka fi manoman cin shinkafar da ake nomawa a yankin.

ADVERTISEMENT