✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Obasanjo ya tsallake rijiya da baya a hadarin jirgin sama

Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya tsallake rijiya da baya lokacin wani jirgin saman fasinja na Ethiopian airline kirar Boeing 777-300, ya yi hadari a…

Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya tsallake rijiya da baya lokacin wani jirgin saman fasinja na Ethiopian airline kirar Boeing 777-300, ya yi hadari a filin jirgin saman Murtala Mohammed da ke Legas.

A cikin fasinjojin jirgin akwai Darakta Janar na Kungiyar ’Yan Kasuwa da Masu Masana’antu, Ma’adinai da Aikin Gona ta Najeriya (NACCIMA) Ambasada Ayoola Olukanni da kuma Daraktan tashoshin jiragen ruwa na Hukumar da ke Kula da Ingancin Abinci da Magunguna a Najeriya (NAFDAC) Farfesa Samson Tunde Adebayo da dai sauran fasinjojin Najeriya da na kasashen waje, jirgin ya taso ne daga filin jirgin saman Addis Ababa da misalin karfe 9:00.

Cikakken rahoton na nan tafe.