Search
Subscribe
PDP ta kasa zaben sabon shugaban Kwamitin Amintattunta

PDP ta kasa zaben sabon shugaban Kwamitin Amintattunta

Jam’iyyar PDP ta kasa ta kasa zaben shugaban Kwamitin Amintattunta bayan raba dare ana tattauna fito da shugaban ba tare da an fafata takara ba a ranar Talatar da ta gabata.

  • facebook
  • twitter
  • whatsapp
  • linkedin