✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Rikici sarakunan Ibadan: Olubadan ya mayar da martani

Sarkin Yarabawa na Ibadan, Oba Saliu Akanmu Adetunhji ya bayyana barazanar  bashi kwanaki 21 da sababbin sakarakuna Ibadan suka nemi a tsige shi da wani…

Sarkin Yarabawa na Ibadan, Oba Saliu Akanmu Adetunhji ya bayyana barazanar  bashi kwanaki 21 da sababbin sakarakuna Ibadan suka nemi a tsige shi da wani abu mai kama da wasan yara na karshen shekara.
Sababbain sarakunan wadanda aka kara musu matsayi kwanan nan a ranar Litinin din da ta gabata sun baiwa sarkin kwanaki 21 inda za su tsige shi.