✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Sana’ar kayan lambu tana da armashi -Usman Sanguros Katangar Jega

Alhaji Usman Sanguros Kantagar Jega, dattijo ne da shekarunsa a duniya suka yi zurfi, amma saboda karakainar yau da kullum wajen gudanar da sana’arsa ta…

Alhaji Usman Sanguros Kantagar Jega, dattijo ne da shekarunsa a duniya suka yi zurfi, amma saboda karakainar yau da kullum wajen gudanar da sana’arsa ta kayan marmari, yana da kuzari a jika.