Da Dumi Dumi

Shekara 13 da rasuwar Ahmad S. Nuhu

A yau, 1 ga watan Janairu ne marigayi Ahmad S. Nuhu ya cika shekara 13 da rasuwa.

Marigayin ya rasu ne a sanadiyar hatsarin mota a ranar 1 ga watan Janairu na shekarar 2007.

Da yake jawabi kan tunawa da mamacin, jarumi Ali Nuhu ya wallafa a shafinsa na Instagram cewa, “Allah Ya jikanka Ya jaddada rahama a gareka. Yau shekara 13 ke nan da rasuwarka.”

Wasu jaruman suma nun biye wa Ali Nuhu baya wajen jimamin tunawa da mamacin, ciki har da Baballe Hayatu da sauarnsu.

 

ADVERTISEMENT
Share