✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Sojojin Sudan sun kori shugaba Omar al-Bashir

Bayan zanga-zangar da `yan kasar Sudan suka yi a sassan a kasar, Sojojin kasar sun tilastawa shugaba Omar al-Bashir sauka daga mukaminsa na shugabancin kasar.…

Bayan zanga-zangar da `yan kasar Sudan suka yi a sassan a kasar, Sojojin kasar sun tilastawa shugaba Omar al-Bashir sauka daga mukaminsa na shugabancin kasar.

Shugaba Omar, ya shugabanci kasar shekara 30 tun bayan juyin mulkin da sojoji suka yi a shekarar 1989.

An zargin Shugaba Omar, da ingiza manyan laifuka ciki har da yaki da sauran rikicin da ya faru a garin Darfur.