Da Dumi Dumi

Fa’idoji 6 da ’yan Najeriya za su samu daga bututun iskar gas na AKK

Ranar Talatar makon jiya Shugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar da fara aikin shimfida bututun iskar gas daga Ajaokuta zuwa Kano ta Kaduna (AKK). Idan...

Gobara ta kone wani sashen gidan wuta na Dan-Agundi dake Kano

Wata gobara ta tashi a tashar wutar lantarki ta Dan-Agundi dake Kano a ranar Litinin. Gobarar, wacce ta tashi da misalin karfe 11 na...

Muhimmancin bututun gas na Ajaokuta-Kano ga arzikin Najeriya

Bututan gas masu nisan kilomita 614 da aka kaddamar da aikin shimfidawa daga Ajaokuta zuwa Kaduna zuwa Kano (AKK) za su kawo ci gaba...

Mawaka sun taimaka a yaki da COVID-19 – Rabiu Dalle

 Rabiu Yakubu, wanda aka fi sani da Rabiu Dalle Lafazi, mawaki ne kuma makadi a masana’antar fim ta Kannywood wanda ya ba da  gudunmawa...

Almajirai 193 sun kamu da coronavirus a Kano

Gwamnatin Kano ta ce almajirai 193 sun kamu da cutar coronavirus a jihar, lamarin da ya haifar da damuwa game da mayar da almajirai...

Fyade: Kotu ta tsare Mai Siket a gidan yari

Kotun Majistare da ke zamanta a Noman’s Land, Kano, ta tsare wani matashi a gidan yari bisa zargin yi wa mata 40 fyade. Matsahin...

Abin da ya sa taurarona ke kara haskawa —Ali Nuhu

Ali Nuhu ne farkon tauraro kuma jarumi da ke yin fim a masana’antar shirya finafinan Hausa ta Kannywood da ya tsallaka ya zamo tauraro...

Hanyar Kano-Abuja: Majalisa ta gayyaci Julius Berger

Majalisar Wakilai ta gayyaci kamfanin Julius Berger da ke aikin titin Abuja zuwa Kano ya gurfana a gabanta saboda rashin saurin aikin duk da...

Halin da muka tsinci kanmu a kamfanin shinkafar Kano —Leburori

“Sun kawo wata mata ta rika girka mana abinci (mu 300), kuma abincin ma ba kyauta ba ne, dole sai ka saya. “Hatta a...

Yunkurin binne surikin Ganduje a masallaci ya tayar da kura

Wasu al’ummar Musulmi sun yi gargadi a kan shirin iyalan tsohon gwamnan jihar Oyo Marigaya Sanata Abiola Ajimobi, na binne shi a cikin masallaci....