Da Dumi Dumi

Abin da ya sa taurarona ke kara haskawa —Ali Nuhu

Ali Nuhu ne farkon tauraro kuma jarumi da ke yin fim a masana’antar shirya finafinan Hausa ta Kannywood da ya tsallaka ya zamo tauraro...

‘Mahaifina ya yi mini fyade har na dauki ciki’

Wani mutum mai shekaru 61 da ya yi shekaru yana zina da ‘yar cikinsa har ta dauki ciki ya shiga hannu. Tun sadda yarinyar...

An bude filin jirgin sama na Abuja

A ranar Asabar 27 ga watan Yuni aka sake bude filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe da ke Babban Birnin Tarayya, Abuja. An bude...

Ranar Lahadi za a binne sirikin Ganduje

A ranar Lahadi 28 ga watan Yunin da muke ciki za a binne tsohon Gwamnan jihar Oyo, sirikin Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano,...

An dage ranar binne tsohon gwamnan Oyo

An dage ranar da za a yi wa tsohon gwamnan jihar Oyo, Sanata Abiola Ajimobi, sutura. Mai magana da yawun Marigayin Bolaji Tunji ne...

Magidanci ya kashe uwar ‘ya’yansa, ya kuma kashe kansa

Rundunar ‘Yan Sandan Farin Kaya masu Bincikar Manyan Laifuka ta SCIID da ke Panti a Yaba, Jihar Legas na bincike a kan zargin wani...

An tsinci gawar budurwar da ruwa ya tafi da ita

Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Jihar Legas (LASEMA) ta gano gawar budurwar nan mai suna Aishat wadda ruwan sama ya yi sanadiyar hallaka...

Ana ci gaba da neman yaran da ruwan sama ya tafi da su

Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Jihar Legas (LASEMA) na ci gaba da aikin nemo yaran da ruwan sama ya tafi da su a...

Yadda Dangote ya tuka mota babu jami’an tsaro don yin ta’aziyya

Attajiri mafi kudi a Afirka Alhaji Aliko Dangote ya tuka motarsa da kansa inda ya je gaisuwar ta’aziyya ba tare da rakiyar jami’in tsaro...

Hotuna: Gobarar tankar mai a kan gada ta haddasa cunkoso na awanni a hanyar Legas

Gobara ta tashi bayan wata tankar mai ta gogi wata babbar motar dakon kaya ta kamfanin Dangote inda nan take suka kama da wuta,...