Ƙunshin tallafin ya haɗa da makamai masu linzami, motoci masu sulke da kuma kuɗaɗe don ƙera gungun sabbin jirage marasa matuƙa.